Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Biyu (32)
Ummu Labeeba tace : Eh wallahi itama kinga matsalar rashin haihuwa ne ke damunta wallahi tsawon shekaru amma shiru ba labari.
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Daya (31)
Ummu Arqam : Masha Allah, lallaikam al'amari ya yi kyau sosai, kinga Sarautar Allah ko !
Ummu Labeeba: Ai gsky kam alhamdulillah, domin da ya sanar da Abu Ruwaihah halin da ake!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shin Ko kunsan Cewa Sautari Shaidanu Nayin Sular sake-saken Aure
Ko kunsan cewa yawancin sake-saken auren da suke faruwa a yanzu ( bance duka ba), za ka tarar akwai hannun Shedanu dumu-dumu a cikin lamarin…!
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin (30)
Ummu Arqam jikinta yayi sanyi sai cewa tayi: Hasbiyallahu wa ni'imal wakeelu ! Amma wadan nan shedanun gaskiya suna zaluntar mutane wallahi, yanzu har mahaifar mutane ma suke kamawa tab…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Tara (29)
Ummu Arqam tayi ajiyar zuciya tana cewa: Hmmm ai Ummu Labeeba naga wannan matsalar kamar ma da ni ake yinta wallahy, domin duk abinda ya lissafa babu wanda ba na jinsa.
Ummu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Takwas (28)
"Wajibi ne ga dukkanin ma'aurata su san wannan tauhidin na samun haihuwa da rashin haihuwa duk ALLAH ne ke qaddara hakan, kawai ku dai duk wani abinda zai iya zama sababin da ALLAH!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Bakwai (27)
Ummu Labeeba: ALLAH Sarki, ai wato bayan aurena sai da nayi shekara 3 ko batan wata bantaba yi ba a gidan Abu Labeeba, abin dai ya dameni sosai saboda na ga kawayena kowacce ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Shida (26)
"Ya kamata mai fama da matsalar jinnul Aashiq ta rika yin magani da Azkaar tun kafin tayi aure, domin idan tayi biris da lamarin har tayi aure kuma ta samu juna-2 to da alamar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Biyar (5)
Ummu Arqam tayi murna tare da farin ciki matuka da jin wannan batun daga wajan Ummu Labeeba, sai take cewa : "Wato Ummu Labeeba wallahy abin nan idan nace miki ba ya damu na na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Hudu (24)
"Matukar mutum ya nemi shawarar bayin ALLAH nagari kuma masana abinda zaiyi istiharar akai, sannan yayi Istiharar irin wacce Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar kuma ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...