Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Uku (13).
Abu Labeeba yabashi amsa yana mai cewa: To, ni dai banace eh ko a'a ba gaskiya, amma yarinyar dai da kanta take kawo saurayi tace tana son shi, amma da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Biyu (12).
Labeeba ta gaishe su gaisuwa irin ta Addini cikin ladabi da girmamawa, su ma suka amsa mata cikin girma da mutumtawa.
Bayan ta wuce ne sai Abu Ruwaiha yake tambayar Abu Labeeba!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Daya (11)
"Wasu iyayen su ne ke fara rushewa yaransu mata farin cikin gidan auren su tun kafin su aurar da su, wajan neman taimakon wani mahaluki akan ya hana ko ya tabbatar musu da abinda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Goma (10)
Labeeba: Lallaikam wannan ba ƙaramar izina bace ga sauran yan baya musmaman ma su wadanda ke kokarin biyewa Maman Sultan, take ta kaisu ta baro tunda ga yadda dai ta faru da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Tara (9)
Bareerah taji tausayin Labeeba ya kama ta sai cewa tayi: Allah Sarki yar uwa, wato nima din nan da kike gani na yi fama da matsalar Jinnul Aashiq din nan a baya, amma yanzu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Takwas (8)
Abu Labeeba ya nunawa Ummu Labeeba irin illar dake tattare da yin abota da makobciyar su Salaha yana cewa: Wato Ummu Labeeba wannan matar fa da kika dauka a matsayin abokiyarki,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Bakwai (7)
Abu Labeeba yayi mamaki sai cewa yayi: Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un ! Kai jama'a wato mallam shi yasa fa Al'ummar mu ke cikin rikici da matsalolin da muke rasa gane!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Shida (6)
Huda tayi murmushi tace: Hmm ai lamarin bayin Allahn nan sai Addu'a domin ni babu ma wanda zai ganni yace ina fama da su a zahiri saboda basu taba tashi a jikina ba, sai dai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Biyar (5)
Abu Labeeba yayi mamaki yana cewa: Na zauna fa kika ce?
Ummu Labeeba tace: Kwarai kuwa, abune mai muhimmanci ne ai wanda kuma duk ya shafe mu.
Bayan ya zauna ne sai Ummu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Hudu
Abu Labeeba: Yooo ke in banda abinki ba kya jin malamai suna cewa: Annabi ya ce: "Idan mutum ya yi mafarkin abinda yake kyama ( mara kyau) sai ya roki ALLAH ya tsare shi daga!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...