Yan uwa musulmi masu fama da wann ciwo Ku kula idan har kaje ga likita ya tabbatar maka da yawan sugar naka idan yayi yawa ga yadda zaka hada magani Read More...
Hausawa al’umma ce da ke zaune a Arewacin Nijeriya da wani yanki na Nijer da Chadi, waɗannan jama’a sun kasance mutane ne masu al’adu da ɗabi’unsu na asali wanda ya sa cakuɗa da!-->!-->!-->… Read More...
A hada Cokali daya na garin habba dana zuma gangariya, Sa'annan asanya tafarnuwa dakakka amma 'yar kadan. Asha kafin aci abinci na tsawon kwana ashirin (20). Read More...
Waƙa aba ce da ake rubutawa domin isar da wani saƙo. Dangane da rubutattun waƙoƙin Hausa kuwa, abubuwa ne da aka daɗe ana gudanar da su, domin bincike ya nuna cewa a ƙarni na 17 aka… Read More...
Saiwoyi na nufin wasu jijiyoyi ne ƙananan da manya waɗanda su ke riƙe da bishiya ko tsirrai. A koda yaushe saiwoyi kan kasance ne a ƙarƙashin ƙasa amma a wani lokacin sukan fito waje… Read More...
Sassaƙe na nufin yin amfani da fatanya ko magirbi ko dai wani abin wajen ciro ɓawo daga jikin wata bishiya domin a sarrafa ta a yi magani misalan kaɗan daga cikinsu sun haɗa da: Read More...