Maganin Ciwon Suga

0 2,661

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Share yan uwa kamar Sadakatul jariyane.

Yan uwa musulmi masu fama da wann ciwo Ku kula idan har kaje ga likita ya tabbatar maka da yawan sugar naka idan yayi yawa ga yadda zaka hada magani, daga magunguna musulunci.

KAYAN HADI

  1. habbatussaudaKofi 1
  2. Habbatusrashad Kofi 1.
  1. Kishirruman Bawan iccen ruman Rabin Kofi
  2. Kanufari rabin kofi
  1. Garafuni cokali 1
  2. Garin kartit cokali 1

Yadda Zaa Hada


Ahadesu waje daya adinga shan cokali 1 kafin aci abinci da awa 1 Cokali 1 da dare idan za’a kwanta. Har na tsawon sati 2 ko wata 1.

Inshallah za’a samu Lafiya da yardar Allah.

Abin Lura:

Idan kuma bai yi yawa ba kamar 7.1 ko 8.0 ga yadda zaku hada a warke gaba 1 da yardar Allah.

Abin Bukata

  1. Ganyen gwaba
  2. Ganyen shuwaka

  1. Ganyen gwanda
  2. Ganyen zogale

Yadda Za’a Hada

A wanke ganyen sosai sai asa ruwa Lita 6 asa jarkanwa asa atafasa ading shan tsawon kwana6

Allah ba mararsa lafiya na gida Dana asibiti lafiya a turawa alumma don su amfana.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »