Yadda Zaa Magance Cutar Sikla

1 655

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Maganin Cutar Sikila Ta Hanyar Amfani Da Nonon Rakuma Da Fitsarin Sa.

Kusan kowa yasan da cewa Rakumi halitta ce wadda Allah yayita da tarin baiwa wanda har wasu kance babu wani abin yarwa ko kyama a jikin Rakumi, saboda idan kayi bincike zaka iya gane duk amfanin sa daya bayan daya,

Saboda haka daga cikin amfanin da Rakumi kedashi ga lafiyar jiki muka kawo muku yadda zaa mangance cutar sikila da yardar Allah daga magunguna a muslinci.

Abinda Za’a Nema.

  1. Nonon Rakumi pure.
  2. Fitsarin Rakumi pure.

Yadda Za’a Hada Maganin.

Zaa samu kowanne da muka ambata mai kyau mara mis amma idan nonon da yawa aka samu sai a zuba yayan dabino a ciki domin kar yayi tsami.

Sai a rika shan fitsarin Rakumin chokali 3 sau 3 a rana, sannan kuma idan anyi wanka da safe da dare sai a rika shafe jiki da fitsarin.

Haka na kuma za’a rika shan nonon Rakumi rabin kofi safe da yamma har tsawon sati 2, insha Allahu mai fama da wannan lalaura sai sami waraka,don an jaraba kuma Allah ya bada waraka.

Idan ka karanta wannan rubutu karkayi wasa wajen yada shi ka yan uwa domin akwai masu lalaurar basu san yadda za suyi ba.

Don Allah kuyi kokarin turawa Jama’a
Allah ya bamu lafiya da imani.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Mardiyya bala says

    Thanks

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »