Saiwoyi na nufin wasu jijiyoyi ne ƙananan da manya waɗanda su ke riƙe da bishiya ko tsirrai. A koda yaushe saiwoyi kan kasance ne a ƙarƙashin ƙasa amma a wani lokacin sukan fito waje… Read More...
Sassaƙe na nufin yin amfani da fatanya ko magirbi ko dai wani abin wajen ciro ɓawo daga jikin wata bishiya domin a sarrafa ta a yi magani misalan kaɗan daga cikinsu sun haɗa da: Read More...
Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana. Read More...
Tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a shekarar 1984 wanda ya kawo ƙarshen mulkin farar hula a wancan lokacin, sojojin ne suka ci gaba da jan ragamar shugabancin ƙasar. Read More...
Garin Wudil na ɗaya daga manyan garuruwa a jihar kano kuma gari ne mai ɗauke da tarihi, don haka muka ga dacewar taskance kaɗan daga ɗumbin tarihin wannan gari.
Ance wani!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Lokuta da yawa fata kan kode ne saboda shiga cikin rana ko kuma amfani da wasu mayuka wanda fatar ka bata karbesu ba, wasu lokutan ma harda wasu abinci da mukanci na yau da!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
SU WAYE HAUSA BAKWAI DA BANZA BAKWAI?
A tarihin da yagabata na Bayajidda ya nuna cewa Matan da Bayajiddan ya aura wato Sarauniya Daurama da kuma Gimbiya yar Sarkin Borno da kuma!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Alhaji Mudi Spikin a ranar 1 ga watan Oktoba 1930, a unguwar Darma da ke birnin Kano. Yayi karatun qur'ani a hannun Malam Umaru Badamagare. Bai taba zuwa makarantar!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...