Koda suna da mahimmanci ga jiki yayin da suke tace ruwa mai yawa, abubuwan sharar gida, da sauran ƙazanta daga jinin ku. Ana fitar da wannan ta fitsari.
Koda kuma suna da alhakin!-->!-->!-->… Read More...
Ummu Arqam : Masha Allah, lallaikam al'amari ya yi kyau sosai, kinga Sarautar Allah ko !
Ummu Labeeba: Ai gsky kam alhamdulillah, domin da ya sanar da Abu Ruwaihah halin da ake!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Ko kunsan cewa yawancin sake-saken auren da suke faruwa a yanzu ( bance duka ba), za ka tarar akwai hannun Shedanu dumu-dumu a cikin lamarin…! Read More...
Ummu Arqam tayi ajiyar zuciya tana cewa: Hmmm ai Ummu Labeeba naga wannan matsalar kamar ma da ni ake yinta wallahy, domin duk abinda ya lissafa babu wanda ba na jinsa.
Ummu!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
"Wajibi ne ga dukkanin ma'aurata su san wannan tauhidin na samun haihuwa da rashin haihuwa duk ALLAH ne ke qaddara hakan, kawai ku dai duk wani abinda zai iya zama sababin da ALLAH!-->!-->!-->… Read More...
Masana kimiyya sun gano dalilin da ya sa maza sukan mutu tun suna ƙanana fiye da mata: Wadanda suka rasa Y chromosomes daga kwayoyin jininsu yayin da suke tsufa na iya zama mafi haɗari!-->… Read More...
Ummu Labeeba: ALLAH Sarki, ai wato bayan aurena sai da nayi shekara 3 ko batan wata bantaba yi ba a gidan Abu Labeeba, abin dai ya dameni sosai saboda na ga kawayena kowacce ta!-->!-->!-->… Read More...
"Ya kamata mai fama da matsalar jinnul Aashiq ta rika yin magani da Azkaar tun kafin tayi aure, domin idan tayi biris da lamarin har tayi aure kuma ta samu juna-2 to da alamar!-->!-->!-->… Read More...