Duk abinda kaga ka nema a wurin ALLAH har kayi Addu'a ka bi duk wasu qa'idojin da shari'ah ta tanada wanda yakamata abi na ladubban yin Addu'a amma kaji shiru, to ka sanya yaqinin ALLAH… Read More...
Amal Umar na daya daga cikin yan wasan kwaikwayo na Kannywood, An haifeta a ranar 21 ga watan Oktoba shekarar alif 1978 a garin Katsina.
Amal tayi karatun na Primary da sakandare!-->!-->!-->… Read More...
Muyi hakuri mu rika neman haihuwa ta hanyar da ta dace da shari'ar Allah, domin duk wanda yabi gurbatacciyar hanya har ya samu haihuwa to ya tabbata shi da zaman lafiya a rayuwarsa… Read More...
Abu Arqam: Eh lallaikam don wannan akwai wannan, amma sau da dama ku mata kuna manta cewa ita fa haihuwa ta ALLAH ce mutum bai isa ya baiwa kansa ko ya baiwa waninsa haihuwa ba,!-->!-->!-->… Read More...
Idan ma'aurata na fuskantar matsalar haihuwa kuma aka fahimci mijin ne ke da lalurar, to abinda ya kamata matar tayi shi ne: Ta sanyawa rayuwarta cewa wannan jarabawa ce daga ALLAH… Read More...
Ummu Arqam : Kwarai kuwa mallam, ai ko kafin ma mu yarda muzo wurinka sai da muka tabbatar da yadda kake bayar da maganinka muka ga babu shirka ko wani surkulle a cikinsa shi yasa!-->!-->!-->… Read More...
Idan ba ka da garin CITTA a ajiye a gidanka to ya kamata ka siyo cittar sai ka nika ta ta niku tayi laushi sosai sai ka ajiye, domin tana da amfani da dama game da lafiyar mu kamar!-->!-->!-->… Read More...
Kuskure ne ku rika fadawa kowa irin lalurar rashin lafiyar da ya shafi zamantakewar aurenku, saboda ba komai ne ake bayyanawa kowa ba duk kusancinku kuwa, wasu abubuwan dole ne… Read More...