Yadda Zaa Magance Zubewar Gashi

0 754

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ga duk wanda gashin shi/ta ke zuba to ga mafita nan da yardar Allah, wadan nan abubuwan kawai za a samo.

  1. -Ganyen Magarya
  2. -Man Habbatus saudah
  3. -Man Yasmeen
  4. -Man Lauz ( amma mai dacin ba mai zakin ba).

Ganyen Magarya ayi garinsa yayi laushi sosai sai a kwaba shi da mayamayan nan a rika shafawa akan ko da yaushe har sai anga sauyi da yardar Allah.

Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »