Maganin Shawara Da Typhoid

0 1,113

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ku daure ku gwada wannan hadin na Shawara da typhoid in Sha Allah zaku ji dadin jikin ku. Tsarin shi ne idan aka hada magani aka sha sau 2 tsawon kwana 30 zai bada sai ayi tes asha mamaki yadda typoid ya sauka.

ABUBUWAN NEMA:-

  1. Kanunfari Cikin Gwangwanin Madara 1
  2. Lipton Kwali 1
  3. Tafarnuwa Cikin Gwangwanin Madara 2
  4. Lemon Tsami Manya Masu Ruwa 3
  5. Ruwa Liter 10

YADDA ZA A HADA.

A bare tafarnuwa a daka a zuba a ruwan a yanka lemon tsami a matse ruwan a cikin ruwa liter 10 a jefa bawon kanunfari ma a zuba da lipton din duka a dora a wuta sai anji ya fara kanshi alamun ya dahu sosai. Sai a sauke asha kofi 1 safe rana dare idan ruwan ya kare ana kara liter 5 ana dafawa har sai kanshin kanunfari ya fita sai a zubar a dafa wani.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »