Amfanin Ganyen Gwanda Ga Lafiyar Jikin Dan Adam

0 875

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Masu fama da cutar: Ulcer (gyambon ciki) Hawan jini ( High blood pressure) Maleria da kuma cutar rashin samun isasshen barci ta insomnia ko makamantanta, to ga mafita nan da YARDAR ALLAH.

Za ka samo wadataccen Ganyen GWANDA ne sai ka tsaftace shi sosai, sai ka tafasa shi da ruwa daidai kima na tsawon mintuna 20.

Bayan ya kai mintuna 20 din sai ka sauke shi ka barshi ya huce kadan (Za ka iya sanya masa zuma idan kana son ganin cikakken amfaninsa) sai ka sha kofi daya da safe, da dare ma kafin ka kwnatar bacci sai ka sha kofi daya, a ranar in Sha ALLAH za ka samu damar yin bacci wadatacce kamar wani jariri cikin IKO DA YARDAR ALLAH.

Kuma za kayi adabo da cutar Ulcer, Hawan jini da maleria sannan kuma jikinka zai kara samun lafiya DA YARDAR ALLAH.

Allah yasa mudace Kuma yakara mana lafiya mai amfani.

Har kullum mu rika tabbatarwa da zuciyar mu cewar: Magani sila ne na waraka amma ba shi da ikon warkarwa, Allah ne kadai mai iya warkar da wanda yaga dama a duk lokacin da yaga dama, shi kadai ne abin dogara ba maganin ba.

(Ayi mana Addu’ar ALLAH ya yarda da mu da ayyukanmu kuma ya lullube mu da RahamarSA.🤲🏻)

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »