Maganin Ciwon Sanyi Na Mata Da Wanda Maza Suke Dauka Wajen Saduwa Da Iyalan Su

1 11,149

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

1- A samu namijin goro guda 5,

2- A samu citta (mai yatsu) guda 4, ko 5

3- A samu tafarnuwa guda 3 a ko 4 ajajjaga su,

4- Lemon tsami guda 5,


Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su,
Shikuma lemon tsamin ayanka shi amatsa ruwan acikin tukuya Kuma ajefa bawon aciki atafasa su dukka.


Atace kafin asha, idan kuma babu dadin sha to azuba zuma idan za’asha dan yayi dandano,

Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2,

Insha Allah za’a samu nasara.

Kuma hadin yana maganin gonoria

Dan girman Allah kuyi sharing Dan al’umma su anfana,

Allah Ya sa mudace baki daya Ameen.

Don Karin bayani ku Kira ni ta 08039736318.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Musa Nasir says

    Muna godiya

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »