online slot malaysia YADDA ZAA MAGANCE CUTAR SANYI NA MAZA DA MATA

YADDA ZAA MAGANCE CUTAR SANYI NA MAZA DA MATA

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

ALAMOMIN MACE MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

 1. Jin Zafi Lokacin Saduwa.
 2. KaiQayin Gaba.
 3. Fitar Farin Ruwa A Gaba.
 4. Warin Gaba.
 5. Gushewar Sha’awa.

ALMOMIN NAMIJI MAI DAUKE DA CUTAR SANYI:

 1. Kankancewar Gaba.
 2. KaiQayin Matse-Matsi.
 3. Saurin Kawowa (Inzali).
 4. Gushewar Sha’awa.
 5. KaiQayin Gaba.
 6. Da Sauransu.

GA YADDA ZA’A MAGANCE SHI:

 • ABIN DA ZA’A NEMA:
 1. Namiji Goro Guda Biyar (5).
 2. Citta Mai Yatsu Guda Biyar (5).
 3. Tafarnuwa Uku Ko Hudu (3)(4).
 4. Lemon Tsami Guda Biyar (5).
 • YADDA ZA’AYI DASU:
Related Posts
1 of 22

Asamu shi wannan Namijin Goro da Cittar da kuma Tafarnuwa din sai a yayyanka su kanana sai kuma a samu wuri mai kyau a jajjagasu.

Related Posts
1 of 23

Sai a samu tukunya a zubasu sai a kawo wannan Lemon tsamin a yayyanka shi sai a matse ruwansa a cikin tukunyar da’aka zuba wadancen tare da bawon lemon tsamin,

Sai a dora a wuta a tafasa su idan ya dan dahu sosai sai a sauke za’a iya hadawa da zuma don yadanyi dadi idan yakansace baza’a iya shansa haka ba.

Za’a dinga shansa rabin kofi Safe da Yamma dakuma da Dare, har natsawon sati daya, Insha Allahu Za’a rabu da cutar sanyi.

Allah yasamu dace Kuma don Allah duk wanda yasamu wannan Sako to yatura a wasu shafukan don mutane su amfana.

Wannan shine bidiyon kai tsaya ga masu bukata sai a saukeshi don amfanin nan gaba.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

2 Comments
 1. IMD says

  Idan aka hada baxai lalace ba tsawon kwanakin??

  1. alummarhausa says

   babu komai

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »
online slot malaysia