MAGANIN CIWON KODA (KIDNEY)

2 3,296

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke da yardar Allah.

Abin da zaka nema don hada wannan magani sune kamar haka:

1- Qaro,
2- Yayan Gwanda,
3- Ganyen Yalon Bello,

YADDA ZA’A SARRAFA SU,

Za a nika Qaron ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi kamar sa’a biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha dar yamma kafin ayi bacci.
Kuma Za’a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita,

Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shima adinga shan Rabin kofi arana sau 2 shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane,

Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi,

Marubuci:-

08039736318

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Hassan okinawe says

    Allaah Shi kara maka fasaha, maganin Yayi tasiri sosai.

  2. Hassan okinawe says

    Allaah Shi kara maka fasaha, maganin Yayi tasiri. SHUKRAN.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »