MAGANIN CIWON MARA YAYIN AL’ADA

1 4,138

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Mafi Yawancin Mata Abinda Yake Damun Su Shine Matsanancin Ciwon Ciki Lokacin Al’ada, Wasu Kuma Sai Suji Iska Tana Shiga Musu Har Marar Su.

To Insha Allah Idan Sukayi Anfani Da Wannan Zasu Samu Waraka.

Abin da yakamata a nema don hada wannan magani sune kamar haka:

1- Gishirin Miya,

2- Ganyen Lalle Ko Garin Shi,

3- Ganyen Magarya,

Dafarko Idan Akwai Wannan Damuwar, To Zata Zuba Gishiein Ne Dan Kadan Acikin Ruwan Zafi Sai Tashiga Tana Wankewa Tsahon Minti ( 5 ) Ko ( 10 ) Har Kwana( 3), Tukunna.

Sa’annan Ganyen Magaryan Da Garin Ko Ganyen Lallen Kuma Zata Tafasa Shine Tasaka Shine Tana Shiga Ciki, Kuma Tasaka Wani Abuta Tanayin Tsarki Dashi Har Tsahon Kwana ( 7 ) Ko ( 10 ) Amma Idan Zatayi Tsarkin Sai Ta Dumama Shi Kadan Kafin, Sa’annan Zata Dinga Sha Dan Kadan Zata Hada Da (Zuma) Amma Idan Bata Da Karamin Ciki,

Kuma Ta Dinga Anfani Da Turaren Miski Lokaci Bayan Lokaci, Insha Allah Za’a Samu Lafiya.

Kuyi Share Dan Sauran Mutane Su Anfana Baki Daya.

MARUBUCU:
08039736318,

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Salisu Abdullahi. says

    Thanks

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »