Maganin Karin Kiba
Barkanmu da wanna lokaci sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.
Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau shafin Alummarhausa bincikensa ya biyo ta bangaren MAGANIN KARIN KIBA.
Ina fata zaa karanta wannan Darasai a nutse kuma a turawa yan uwa da abokan arzuka ta kafar WhatsApp ko Facebook.
Abubuwan da zaku buka suna hadar da.
- Waken soya cokali 2
- Ridi cokali 2.
- Dabino cokali 1
- Hulba cokali 1
- Gyada dai dai misali.
- Madarar garin cokali 5
Yadda zaa hada maganin.
Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.
Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakshi ya zama Gari.
Haka zaku samu Dabino dinku bushashe mai kyau shima ku dakashi yazama Gari.
Gyada kuwa saiku hada kunun Gyada da ita, bayan kun gama saiku dinga diban wadancen abubuwa da muka lissafa kuna sawa a cikin kunun Gyada din kuna sha kullum har tsawon sati biyu zuwa uku insha Allahu zaa baki labarin kibar da kika kara.
Allah ya temaka.
Thanks
Ina bukatar maganin kara hips