Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Biyar (35)
Ummu Arqam dai tayi shiru, sai can itama take cewa: Baka fahimceni da kyau bane Abu Arqam, na san ka yi kokari matuka kuma kana kan yin kokarin akan wannan lamari, amma ina so ka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Hudu (34)
Nan take kawai Salaha ta mike za ta fice tana cewa: Hehehe ai ingaya miki ba za ku gane lamarin nan bane kawai, yanzu fa dole sai mutum ya tashi tsaye karki bari kanki yarika kullewa a…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Uku (33)
Salaha kam jikinta yayi sanyi ganin yadda Ummu Arqam ke magana a fusace, sai cewa tayi: To yar uwa wannan fa ba boka bane kamar yadda kike tsammani, wannan malami ne kuma shi ma kansa…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Biyu (32)
Ummu Labeeba tace : Eh wallahi itama kinga matsalar rashin haihuwa ne ke damunta wallahi tsawon shekaru amma shiru ba labari.
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Daya (31)
Ummu Arqam : Masha Allah, lallaikam al'amari ya yi kyau sosai, kinga Sarautar Allah ko !
Ummu Labeeba: Ai gsky kam alhamdulillah, domin da ya sanar da Abu Ruwaihah halin da ake!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shin Ko kunsan Cewa Sautari Shaidanu Nayin Sular sake-saken Aure
Ko kunsan cewa yawancin sake-saken auren da suke faruwa a yanzu ( bance duka ba), za ka tarar akwai hannun Shedanu dumu-dumu a cikin lamarin…!
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin (30)
Ummu Arqam jikinta yayi sanyi sai cewa tayi: Hasbiyallahu wa ni'imal wakeelu ! Amma wadan nan shedanun gaskiya suna zaluntar mutane wallahi, yanzu har mahaifar mutane ma suke kamawa tab…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Tara (29)
Ummu Arqam tayi ajiyar zuciya tana cewa: Hmmm ai Ummu Labeeba naga wannan matsalar kamar ma da ni ake yinta wallahy, domin duk abinda ya lissafa babu wanda ba na jinsa.
Ummu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Takwas (28)
"Wajibi ne ga dukkanin ma'aurata su san wannan tauhidin na samun haihuwa da rashin haihuwa duk ALLAH ne ke qaddara hakan, kawai ku dai duk wani abinda zai iya zama sababin da ALLAH!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Bakwai (27)
Ummu Labeeba: ALLAH Sarki, ai wato bayan aurena sai da nayi shekara 3 ko batan wata bantaba yi ba a gidan Abu Labeeba, abin dai ya dameni sosai saboda na ga kawayena kowacce ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...