Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Biyu(52)
"Komai da kasani da ma wanda baka sani ba duk na ALLAH ne, kuma ALLAH ne kadai ke da ikon yayi yadda yaga dama da su, zai iya baiwa wani kuma ya hana wani, ko kuma ya kwace daga hannun!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Daya (51)
Labeeba: Ai Umma na san matar sosai kuma itace ma wacce nataba baki labarinta kwanakin baya, har kika ja kunne na akan nayi baya-baya da ita saboda tsaro.
Ummu Labeeba: Eh!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AURE MAI ALBARKA: Auren Imam Ali da Sayyida Fatima (a.s)
Ga Fatima nan tana matashiya mai cike da annuri, wadda ta tattaro daraja, kyau da daukakar matsayi, tana raye a hannun mahaifinta a Madina. Sai hankula suka fara kowama gare ta,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Lokutan Da Ya Kamata Kayi Shiru Da Bakinka
Kayi shiru lokacin da kake cikin fushi.
Kayi shiru lokacin da baka da ingantattun hujjoji na kare matsayinka.
Kayi shiru lokacin da baka da tabbas na ingancin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin (50)
Nan take dai Salaha ta kara fahimtar fa Ummu Labeeba ba lallai ne ta karbi tayin da take yi mata ba, sai ta mike tayi musu sallama ta fice abinta.
Bayan fitar ta ne ita kuma!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Tara (49)
Labeeba take amsawa mahaifiyarta da cewa: Umma kenan, ai dama ni ba wai na dorawa kaina wata damuwar bace, na dai yi Imani akan Insha ALLAHu Ubangijina yana sane da dukkanin halin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Takwas (48)
Abu Ruwaihah yace: Wato iya wadan nan bayanan Insha ALLAHu idan kuka rike su kuma kukayi amfani da maganin nan da na baku a matsayin silar da Allah zai iya baku lafiya, ina kyautata…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arba’in Da Bakwai (47) Shawarwari Ga Ma’aurata.
Ummu Arqam tayi ajiyar zuciya take cewa: Subhanallah ! Wato mallam cikin abubuwan nan da ka lissafa gaskiya ina fuskantar wasu da yawa daga cikinsu, sai dai fatan Allah yabamu mafita…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Shida (46) Matsalolin Da Kan Kawo Rashin Haihuwa
Abu Arqam ya gyara zama yana cewa: muna suraronka Abu Ruwaihah.
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Arbain Da Biyar (45)
Duk abinda kaga ka nema a wurin ALLAH har kayi Addu'a ka bi duk wasu qa'idojin da shari'ah ta tanada wanda yakamata abi na ladubban yin Addu'a amma kaji shiru, to ka sanya yaqinin ALLAH…
Read More...
Read More...