Browsing Category
Fadakarwa
Bani Da Lafiya Kashi Na Sittin Da Daya Babbanci Tsakanin Boka Da Malami
Bareerah : Wadan nan ai ba boyayyu bane, su ne kamar haka:
1-MASIHIRCI ko MATSAFI :wanda ke yiwa mutane ko a sanyashi yayi sihiri ko tsafi ya raba tsakanin ma'aurata mata da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Masu Matsalar Wasuwasi Ga mafita Da Izinin Allah.
1- Ka samo garin Qustul Hindi ƙaramin cokali 1 ka sanya shi a ruwa kofi 1, sai ka garwaya shi ya garwayu sosai, sai ka karanta masa Ayoyin Alqur'ani Kamar su "Fatiha, Ayatul!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na sittin (60)
Tabbas BOKA dabam MALLAM ma dabam, kamanninsu sunyi hannun riga kwatakwata babu wani hadi na kusa ko na nesa, duk wanda yace muku ya san abinda zai faru anan gaba ko yake nuna zai…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Tara (59)
Ku rika lura da wadanda za ku rika neman shawara akan wasu damuwoyinku, saboda an hallakar da yawa daga cikin mutane a sanadin rashin dacewa da abokan shawara, wasu sunyi asarar…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Takwas (58)
Duk tsawon shekarun da kika dauka bakiyi aure ba karki yarda kiyi asarar Imaninki da kudadenki wajan biye-biyen bokaye da malaman tsubbu saboda kawai kina so kiyi aure, kisani cewa duk…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Bakwai (57)
Ya zama WAJIBI mu shiga cikin hayyacinmu sannan mu guji zuwa wurin bokayen kauye da na birni, domin kaso mai tsoka cikin wadanda aljanu ke wahalarwa akwai wadanda suka hadu da su a…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Shida (56)
Direba: Kwarai kuwa yar uwa, ai dama tsintacciyar mage ba ta mage, kuma a maimakon wasu su rika daukar izina a irin mummunan karshe da sauran abubuwan da ke faruwa ga masu zuwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Biyar (55)
"Babu abinda BOKA zai iya yi miki, shi ma bawan Allah ne kamar ki ko kuma ma ince kin fishi daraja a gurin Allah, a maimakon ya gyara ko ya kara miki jin dadin zaman gidan miji,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Hudu (54)
Duk wacce kuka ga ta je wurin bokaye ko wasu gurbatattun da ake kira malamai karbar maganin mallakar miji to ku tabbata aurensu da mijin ba karko zaiyi ba, saboda maganin ba zaiyi wani…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Hamsin Da Uku (53)
Duk wani malami ko mai maganin da yace zai iya yin abinda Allah ne kadai zai iya yinsa, to ya zama wajibi ku kaurace masa saboda BOKA ne shi, in ba haka ba kuwa zai kai ku wuta, saboda…
Read More...
Read More...