Browsing Category
Fadakarwa
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Shida (6)
Huda tayi murmushi tace: Hmm ai lamarin bayin Allahn nan sai Addu'a domin ni babu ma wanda zai ganni yace ina fama da su a zahiri saboda basu taba tashi a jikina ba, sai dai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Biyar (5)
Abu Labeeba yayi mamaki yana cewa: Na zauna fa kika ce?
Ummu Labeeba tace: Kwarai kuwa, abune mai muhimmanci ne ai wanda kuma duk ya shafe mu.
Bayan ya zauna ne sai Ummu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Hudu
Abu Labeeba: Yooo ke in banda abinki ba kya jin malamai suna cewa: Annabi ya ce: "Idan mutum ya yi mafarkin abinda yake kyama ( mara kyau) sai ya roki ALLAH ya tsare shi daga!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba Ni Da Lafiya Kashi Na Uku (3)
Sau da dama wasu cututtukan suna samun yara ne tun a lokacin da. Ake dauke da cikinsu, shi yasa ake son uwa mai dauke da ciki ta dukufa ka-in da na-in wajan jajricewa da neman!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Biyu (2)
Kullum Labeeba idan taje makaranta sai ta rika yin bacci ga kasala da take ji a jikinta da hamma, musamman ma idan malami ya shigo cikin class an fara karatu, lamarin da yasanya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Daya
الحمد لله بسم الله والصلاة والسلام على رسول الله وعلى آله وصحبه أجمعين والتابعين لهم بإحسان إلى يوم الدين.
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Runduna Ta Shida Da Ta Bakwai.
A wannan rubutun zamu kawo muklu bayanin runduna ta Shida da ta bakwai, wacce ta shida ta kasance a watan Rabiul Auwal a bisa Jagorancin Muhammadu Dan Muslimata ita kuma runduna ta!-->…
Read More...
Read More...
Runduna Ta Biyar Kabilar Banu Asadi.
A cikin bayanin runduna ta biyar na wata Kabila mai suna Banu Asadi, sune suke da wata mummunar al’ada ta cutar da duk wani musulmi da yabi ta kusa da garin su don haka sai labara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Runduna Ta Hudu A Shekara Ta Shida Bayan Hijirar Manzo SAW.
It dai wannan runduna ta hudu mai ɗunbin albarka ta kasance ne a shekara ta shida da hijirar manzon ALLAH {saw}.
It dai wannan runduna ta hudu ta tafi a karkashin jagorancin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Runduna Ta Uku Rundunar Zaidu Dan Harisatu Ya Jagoranta.
Bayan Manzon ALLAH (SAW) yayi hijira daga Makka zuwa madina, Bayan wannan hijira ne kafirai suka ci gaba da azabtarwa da cutar da musulman da suke agarin Makkah harma daga!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...