An haifi Aminu Bello Masari a ranar 29 ga watan Mayun shekarar alib 1950, Aminu Bello Masari dan siyaysa ne, kuma zababben Gobna a Jihar Katsina Read More...
Spring Rolls daddan abinci ne wanda za'a iya yiwa baki ko wurin wani katafarrn biki,Sannan Spring Roll Uwargida tana iya yiwa mai gida da yaran gida Read More...
An haifi Sa'adatu Aliyu da akafi sani da (Barmani choge), a shekarar alib 1945 a kauyen Gwaigwayi, dake karamar hukumar Funtua ta jihar Katsina a yanzu. Read More...
An haifi Umar Abdul-Aziz Baba da akafi sani da (Fadar Bege) a garin Garko karamar Hukumar Wudil a da, wanda a yanzu tazama Karamar Hukuma mai zaman kanta a Jihar Kano, Read More...