Takaitaccen Trihin Aminu Bello Masari Katsina.

0 1,134

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

An haifi Aminu Bello Masari a ranar 29 ga watan Mayun shekarar alib 1950, Aminu Bello Masari dan siyaysa ne, kuma zababben Gobna a Jihar Katsina, kafin zamansa Gobna yayi Speaker a shekarar 2003 zuwa 2007.

Masari ya shiga jerin masu neman takarar Gobna a jihar Katsina a zaben shekarar 2011, a Jam’iyar Congress for Progressive Change (CPC). Haka zalika a watan Disambar 2014 ya kuma shiga jerin masu neman zama Gobna a jihar ta katsina, wanda aka gudanar a watan March na shekarar 2015.

Masari ya samu nasarar zama Gobnan Jihar Katsina a zaben da aka gudanar a ranar 11 ga watan Aprilun 2015, inda ya kayar da abokin takarar sa Musa Nashuni.

An rantsar da Aminu Bello Masari a matsayin Zababben Gobnan Jihar Katsina a ranar 29 ga watan mayun Shekarar 2015.

Ya shiga Ofishinsa na Gobana yana da shekaru 65, a duniya.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »