Takaitaccen Tarihin Binta Zabiya Katsina 1913-1995

2 1,264

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

.

Binta Zabiya, amma wasu lokutan akan kirata da Binta Katsina, wata shahararriyar Mawaƙiyar Hausa ce, wace take rera Waƙoƙin Bori. Sannan kuma wasu lokutan tana yin Waƙoƙin fadakarwa ga mata ita kadai.

Binta Zabiya tayi Waƙoƙin masu yawa daga ciki akwai wata shaharariyar Waƙa da tayiwa matan Najeriya da kuma wasu Waƙoƙin da dama.

An haifi Binta Zabiya a shekarar alib 1913, a garin Mani dake jihar Katsina a Najeriaya, asalin daginta ya taso ne daga Kasar Jamhuriyar Nijar. Lokacin da take da shekaru 25 a duniya ta fara harka da kuma Waƙoƙin Bori. Kuma danginta Hausawa ne.

Binta Zabiya ta rasu a shekarar alib 1995, ta rasu tanada shekaru 82 a duniya.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Mustapha Yusuf says

    Assalam. A gaskiya ina jin dadin wadannan tarihe-tarihen da kukeyi turo muna a gaskiya muna muku fatan alhairi Allah ya taimakeku bakin geargwado Allah yasa haka c Amin amin

  2. Rabiu says

    Amin Thuma Amin

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »