Browsing Category
Taurari
Takaitaccen Tarihin Jarumi Lawan Ahmad
Lawan Yahaya Ahmad na daya daga cikin Jaruman Masana'antar shirya Fina-finan Hausa dake Kano, kuma yasamu shiga masana'antar ne da taimakon Jarumi Ali Nuhu.
Read More...
Read More...
Tarihin Jaruma Zulaihat Ibrahim Zee Pretty.
An haifi Zulaihat Ibrahim da akafi kira da Zee Pretty a shekarar alib 1997, a Ruba karamar hukumar Dankuwa dake jihar Kebbi a Najeriya.
Read More...
Read More...
Tarihin Jarumar Finafinan Hausa Nafisa Abdullahi
Nafisa Abdurahaman Abdullahi wacce akafi sani da Nafisat Abdullahi wasu kuma su kirata da Nafisat sai wata rana, shaharariyar yan Fim din wasan Hausace
Read More...
Read More...
Tarihin Jarumi Adam A Zango (Usher) Ko (Gwaska).
Adamu Abdullahi Zango wanda akafi sani da Adam A Zango, Usher ko Gwaska shahararran dan wasan Hausa ne a Kamfanin shirya fina-finan Hausa dake Kano,
Read More...
Read More...
Tarihin Saratu Muhammad Gidado (Daso)
Saratu Muhammad Gidado wacce akafi sani da (Daso), shaharariyar yar Wasan Hausa ce, wanda mafiya yawancin fina finanta takanfito ne a mahaifiya.
Read More...
Read More...
Takaitaccen Trihin Aminu Bello Masari Katsina.
An haifi Aminu Bello Masari a ranar 29 ga watan Mayun shekarar alib 1950, Aminu Bello Masari dan siyaysa ne, kuma zababben Gobna a Jihar Katsina
Read More...
Read More...
Tarihin Mawaki Zayn Africa.
Abdulmajid Aliyu (wanda aka fi sani da Zayn Afrika) mawakin gambarar Hausa ta zamani wato Hip-hop.
Read More...
Read More...
Tarihin Mufida Adnan Moofy
An haifi Mufida Adnan da akafi sani da Moofy a Shekarar alib 1994, a cikin Birnin Kano. Moofy ta shahara a fanin waka da kuma fassara Film din India zuwa Hausa tare da Kamfanin Fassar…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Aminu Ala
HAIHUWAR SA.
An haifi Aminu Ladan Abubukar wanda aka fi sani da (Alan waka), a shekarar alib 1974 a unguwar Yakasai cikin birnin kano.
KARATUN SA.
Aminu Ala ya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Takaitaccen Tarihin Sani Danja
Sani Musa Danja ko kuma Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja fitaccen dan wasan Najeriya ne, mawaki kuma daraktan a fagen shirya Fina Finan Hausa.
An!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...