Browsing Category
Lafiya Uwar Jiki
Amfanin Ƙwallon Mangoro Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
*
Ka samo kwallon mangwaro da yawa ba sosai ba, sai ka yayyanka su gusti-gutsi sai ka shanya su a rana wuri mai tsaftata , idan ya bushe sai ka daka shi ko ka nika shi (yazama!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Baure Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Ka samo ganyen BAURE sai ka tafasa shi sannan ka tace shi ka rika shan kofi 1 a sanya zuma ko a sha shi haka ba komai a kullum safe da yamma, yin hakan yana da matukar amfani ga!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Alamomi Na Cututtukan Da Ake Ɗauka A Bayi Ko Yayin Jima’i
Lallai ku sani wasu lokutan cutukan Bayi (Toilet) basu bayyana a jikin me dauke da su, wannan ne yasa idan mutum daya nada cutar har ta bayyana to wajibi ne suyi magani tare da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Cutar Uric Acid
MINENE URIC ACID?
Uric acid wani sinadari ne da ake samunsa a cikin jini ta hanyar cin wasu nau'ika abinci masu dauke da sinadarin "purine" mai yawa. Hakka kan janyo!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ciwon Cikin Mai Jego Bayan Haihuwa
Ciwon cikin da wasu matan suke yi bayan haihuwa,ciwo ne da yake matukar takurawa matan dake fama dawannan matsalar.Ciwo ne da yakan takura matuka domin dai wasu matan har suma suke!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Ciki Yake Shiga Mace Da Yadda Za’a Kula Dashi Har Zuwa Matakin Haihuwa
Ma'anar Juna Biyu
A takaice shi ne a samu mace tana dauke da cikin jariri shi ne juna biyu.
Yadda cikin yake shiga shi ne:-
Bayan kwana goma ko makamancin haka bayan da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Bagaruwar Makka Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Kadan daga cikin amfanin Bagaruwar Makkah su ne kamar haka:
1- Idan aka cire kwallon dabam akayi garinta ana sanya karamin cokali 3 a ruwan zafi kofi daya ana sha hakan yana!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Cin Dabino Ga Lafiyar Jiki
DAGA CIKIN AMFANIN CIN DABINO DA SAFE KAFIN A YI BREAKFAST
1-Yana warware matsalar fitar fitsari cikin ikon Allah.
2- Yana tsaftace Hanta kuma ya wanke Qoda.
3- Yana da amfani!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Alamomin Kambun Baka Da Kuma Hassada A Jikin Mutum Da Yadda Za’a Nemi Kariya.
1- Jin zafin jiki mai tsanani.
2- Mutum yaji ya rabu da yin ibada (Alhalin kuma a baya ba haka yake ba) kamar yin sallah akan lokaci, Karatun alqur'ani, Azkaar da sauran ibadu!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Lemun Tsami guda 6 Da Yakamata Kowacce Mace Ta Sani
Dukanmu mukan yi amfani da lemo sau da yawa, amma yawancin mu ba ma san ainihin Amfanin sa ba musanman ga mata. Ana iya amfani da lemon tsami a kicin, amma ba iya nan amfanin sa ke!-->…
Read More...
Read More...
