Ciwon Cikin Mai Jego Bayan Haihuwa

0 432

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ciwon cikin da wasu matan suke yi bayan haihuwa,ciwo ne da yake matukar takurawa matan dake fama dawannan matsalar.
Ciwo ne da yakan takura matuka domin dai wasu matan har suma suke yi, yayinda wasu kangagara koda zama.

Mafiya yawa daga maganganun da suke fitowa suna nuni ne kan cewa ciwon cikin mai al’ada dana mai haihuwa basa jin magani saidai sukan lafa……wasu kamu idan an dace sai kaga ya bari cikin kankanin lokaci.


Dan haka ga wasu jerin magungunan dauke zugi da radadin ciwon ciki na gaggawa.

1-Habbatussauda, man da garin.
2-man shanu.
3-zuma
a hade su guri daya sai ta sha.

1-Garin-habbatussauda.
2-Furen albabunaj.
a tafasa sai ta sha.

1-Manda.
A jika da ruwan zafi sai ta sha da zafi yadda bazai kona ta ba.

1.Garin lalle.
Ana diban babban cokali biyu a jika da ruwa kofi daya mahaifa na fadowa aba me jego tasha InshaAllah baza tayi ciwon ciki ba.

SHIFA TRADITIONAL MEDICINE.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »