An haifi Mufida Adnan da akafi sani da Moofy a Shekarar alib 1994, a cikin Birnin Kano. Moofy ta shahara a fanin waka da kuma fassara Film din India zuwa Hausa tare da Kamfanin Fassar… Read More...
HAIHUWAR SA.
An haifi Aminu Ladan Abubukar wanda aka fi sani da (Alan waka), a shekarar alib 1974 a unguwar Yakasai cikin birnin kano.
KARATUN SA.
Aminu Ala ya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Sani Musa Danja ko kuma Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja fitaccen dan wasan Najeriya ne, mawaki kuma daraktan a fagen shirya Fina Finan Hausa.
An!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Rahama ranar 17 ga watan Disamba alib 1993 a garin Kaduna tare da mahaifinta Alh. Ibrahim Sadau, Rahama tauraruwa ce a film din hausa da turanci kuma yar rawa,!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi marigayi Rabilu Musa Ibro a shekarar 1971. Ya yi karatun Firamare dinsa a Danlasan da ke cikin karamar hukumar Warawa. Sannan kuma ya yi Sakandare a Kwalejin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haife Ali Nuhu Mohammed a 15 ga watan Maris 1974 ɗan wasan fim ɗin Najeriya ne, mai gabatarwa, darekta, ɗan rawa kuma marubucin fina finai. a cikin finafinan Hausa da turanci kuma!-->… Read More...