Su Wa Suka Kafa Jam’iyar PDP a Nageriya.

0 837

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Dangane da su wa suka kafa jam’iyyar kuwa, kamar yadda aka bayyana a baya ƙungiyar wasu mutane ne da ake kira G-34 tare da wasu ƙananan ƙungiyoyi kusan guda 125 ne suka haɗu suka kuma amince da kafa jam’iyyar PDP (Odunayo, 2016). Kodayake, yawanci an fi danganta kafuwar jam’iyyar ga membobin ƙungiyar G-34, ba don komai ba sai kasancewarsu kanwa uwar gami dangane da fafutukar neman komawa ga mulkin dimokuraɗiyya.

Waɗanda aka tabbatar su ne mambobin G-34, waɗanda kuma ake alaƙanta kafuwar jam’iyyar PDP zuwa gare su, su ne:

 1. Abubakar ɗanMusa
 2. Abubakar Olusola Saraki
 3. Abubakar Rimi
 4. Adamu Ciroma
 5. Ahmadu Ali
 6. Alex Ekwueme
 7. Aminu Wali
 8. Ango Abdullahi
 9. Atiku Abubakar
 10. Audu Ogbe
 1. Bamanga Tukur
 2. Barnabas Gemede
 3. Bello Kirfi
 4. Bola Ige
 5. Daniel Saro
  .
 6. Garba Nadama
 7. Isiyaku Ibrahim
 8. Iya Abubakar
 9. Iyochia Ayu
 10. Jerry Gana
  .
 11. Jibril Aminu
 12. Jim Nwobodo
 13. Lawal Kaita
 14. Musa Musawa
 15. Sani Zangon Daura
 16. Solomon Lar
 17. Sulaiman Kumo
 18. Sule Lamido
 19. Sunday Awoniyi
 20. Tanko Yakasai
  .
 21. Tom Ikimi
 22. Tony Aneni
 23. Walid Jibril
 24. Yahaya Kwande.

Marubuci:
Jibril Yusuf
Usman Danfodiyo University Sokoto

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »