NAJJALI BABAN SHIRWA
An haifi Ibrahim Ahmad da akafi sani da Naallu baban Shirwa a Karamar Hukuma Dawaki Tofa, shi da mahaifinsa Ahamd suna zaune a wani kauye da a ke kira Najallu a cikin Karmar Hukumar Tofa.
Ibarahim Najallu yasamo asalin sunansa ne daga Kauyensu mai suna jalli. Sarkin yakin Jalli Alh. Abdullahi Lokoja shine mahaifin Maihaifiyar Najalli.
Najalli yayi karatun Allon sa a karamar Hukumar Ungwaggo a gurin wani malami mai suna Malam Manu.
Bai tsaya a iya nan ba Najalli yayi karatu primary a shekarar 1990.
A shirar d akayi da Najali ya shadawa manema labarai cewa ya fara shaawar Farauta ne tun yana ya karami yanabin masu farauta rana tsaka ana korarsa a haka har Allh yasa shima ya fara mallakar kayan aikinsa.
An nada Najalli sarkin Bakar Dawakin Tofa lokacin Sarkin Kano Sunusi II.