Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Nonan Saniya Ga Lafiyar Jiki.
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, shine Babban likitan duniya baki daya wanda har yanzu ilimin likitanci yana nan har yanzu ana amfani da shi har zuwa koyaushe.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shin Ko Kunsan Shan Maltina Da Madara Baya Ƙarin Jini.
Dayawa za kaga a kasar Hausa a lokocin da aka tabbatar da mutum yana karancin jini, ko tana dauke da juna biyu ko ta Haihu ta zubar da jini dayawa sai kaji ance shan maltina da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’ayi Maganin Olsa (Ulcer) Komai Karfin ta.
Olsa (Ulcer) cuta ce dakan addabi Al'ummar wannan zamani da muke ciki wanda zaka samu yawanci ana ɗauke da ita, wanda wasu mutanen sun san ita ke damunsu wasu kuma basu sani!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfani Da Fitsarin Rakumi Don Magance Cututtuka a Jikin Dan Adam
Akwai hujjoji da dama na kimiyya a da kuma na yanzu cewa fitsarin Rakumi yana da amfani wajen magance wasu cututtuka dake jikin dan adam.
Ibnu Seena yace mafi alfanun!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Amfanin Ganyen Shuwaka Ga Lafiyar Jiki.
Amfanin Ganyen Shuwaka, ganye ne mai daci mai kuma matuƙar magani ga lafiyar jikin ɗan adam wadda akan iya kiranta da turanci Bitter Leaf sai kuma sunanta na kimiya wato vernonia!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
TASIRIN HABBATUS-SAUDA GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM
1. KARIN MAHAIFA.
Abinda za ki yi anan shi ne ki samu man Habbatus-Sauda da zuma za ki hada awajen guda dai-dai yawan su ya zamo daya, sai ki zuba su a mazubi daya, za ki sha!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
INGATTACCEN MAGANI MATSI
Alummar Hausa na Jingina da dukkan ilahitihin masoyanta musamman masu bibiyan shafinta,
Bayan sakonni, kira, da Comment na mutane akan Sunaso a kawo masu Ingattacen Maginin Budewar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimman Abincin Da Yaro Ya Kamata Yaci Don Kara Kaifin Basira
Abincin dake kara kaifin basira A al'adance musamman a kasashen mu na Hausa bamu cika baiwa yara abincin dake kara kaifin basira da fahimta ba. Asali irin abincin da muke yawan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muhimmancin Shan Ruwan Kwakwa Ga Lafiyar Jiki
Ruwan kwakwa ana iya shansa kuma ana iya zubashi asaman kai a cuda ilahirin kan, yanada amfani dayawa zamu kawo su nan gaba.
Read More...
Read More...
Hanya Ta Biyu Wajen Jinkirin Kawowa Yayin Jimai
A baya munyi muku bayanin yadda Za'a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadace mukuma kawo muku wata hanyar. Domin magance saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...