YADDA TAFANNUWA KE AMFANI A JIKIN DAN ADAM
Zamu kawo muku wasu daga ciki kamar:
- Sanyin Kashi
- Qaiqayin gaba.
- Karfin gaba
- Maganin kwarin kashi.
- Matsala ta ido
- Tari ko yawan fitar majina.
YADDA ZA’AYI AMFANI DA ITA.
Kayi kokarin karantawa a nutse domin amfaninka.
MATSALAR IDO
Za’a daka tafarnuwar kamar yadda ake yin yaji ta daku sosai sai adan diga sawa a abinci anaci insha Allah idonka koda Yana ruwa to zai daina. Sannan tana Kara Karfin ido.
SANYIN KASHI, KARFIN KASHI, KAIKAYIN GABA, KARFIN GABA, HAWAN JINI.
TARI KO YAWAN FITAR MAJINA
ABIN LURA
Yawan Dafa abinci da tafarnuwa yakan sanya abinci saurin narkewa a jikin mutum, ta yadda sinadaran gina jiki zasuyi saurin shiga jikinka.
Masha Allah
munaso ku samo mana tarihin gari dankama
Assalm menene amfanin dinya baqa wacce ake sha?
Kina iya duba wannan link dake kasa Maganin dinya baka
Menene amfanin ganyen garahuni da kuma sunansa da turanci,in akwai
Assalm menene amfanin dinya baqa wacce ake sha?
Aikinku Yana kyau Allah yasaka da alkhairi
zanci Gaba da kasancewa daku dn Karin Ilimi. Ngd
Alhamdulillah