Aisha Talba (Kashi na 5 Hausa Novel)

0 87

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

AISHA TALBA KASHI BIYAR (5)


Bayan salma ta fita kai gida amota tabarni agida zaune cikin bakin ciki ashe ita salma kai tsaye ta nufi gidansu Aisha domin maidamata da martanin abin da tamun, dazuwarta gidan su Aisha tai horn maigadi yazo ya bude mata kofa tashiga gidan su Aisha dashigarta tadaga kai takalla girman gidan nan fa tace lallai ne don suna da wannan gidan shine zataci zarafin yayana lallaine, tana tsaye sai mai gadi yazo yace hajiya wakike nemane nantace aisha nanan maigadin yace hajiya karama tapita tun datsu bata dawoba tace ok zansami number wayarta awajenka?

yace eh inada ita nan salma ta amsa number aisha tace tagode, tasa kai takoma mota tacewa maigadi yavude get yakarisa dasauri yabude ashe maman aisha tana kallonta ta palon gidan, a alamunda ta hangi salma tasan akwai damuwa nanpa tapito tana tambayar mai gadi maiya paru? nanpa mai gadi yakwashe komai yapadamata tace maibe yar class din sune.

Kai tsaye salma gida takoma domin abinda takeso yamatso gareta, dakomawarta gida tashige dakinta batareda tazo inda nakeba mamaki nayi to maiyasame kanwata haka tafita cikin farin cikin amman alamun akwai bacin rai dawowarta nan natashi naje nasameta don naji maike paruwa nanpa nasameta takara waya a kunni tanajira picking call ganin haka yasa nakoma don karna katsemata uzrinta.

Nakoma dakina nabar salma acikin dakinta pitata keda wuya sai kiran datakeyi ai picking nantapara sallama aisha ta amsa wa’alaikissalam salma tace dan allah ina magana da aisha ce? tace eh itace amman banganekiba wacece ke tace kawarkine sunana salma, Aisha tace gaskiya banganekiba amman ya kike salma tace lafiya lau nazo gidanku ance bakinan tace Aisha tace hakane banjima da dawowaba anpadamin anzo nemana amman ba’asan wanda tazoba daman kece salma tace nice naje nemanki, aisha tace maiyasa kike nemana haka tace bakomai kawai inason muyi kawance dakene inkin amince dani hmmm aisha tace kibari nasami natsuwa akwai damuwa araina sosai zankiraki anjima,

jin haka yasa salma tayi tunanin lallai itama bataji dadin abinda yaparu awajenba amman zatasan gaskiyar komai insha allahu, sai salma tace shikenan allah yasanya salama aranki kawata, aisha tace ameen.


Bayan sungama waya sai salma tazo dakina tace yayana nadawo namanta banzo nabaka key din motarba nace nima nayi mamakin hakan ko akwai wani abune wanda yake damunki baki sanar daniba ina matsayin yayanki tace aa yayana kasan bana boyema damuwata nace hakane kanwata tatashi ta fita tabarni zaune cikin tunani da bacin rai da Aisha tasani ciki.

Bayan kwana ki Kalilan shakuwar Aisha da kanwata Salma tayi yawa don har gidansu Aisha kanwata take zuwa sai watarana ina gida sai salma tace yayana aikam akwai wani kyauta dazanma mai mahimmanci arayuwarka nace tofa kice nashirya da zuwan wannan kyautar tace eh ina palo azaune ni da mamata sai salma tace 1minute nace shikenan sai tapita, sallama naji anyi amsawarda zanyi sainaga wannan yarinyar Da tacimun mutunci agidanmu tashigo mamaki yakamani nashiga dogon nazari saiga salma tashigo tareda abinda napiso naci nanpa tace yayana ga kyautarka tamikomin natsaya nakasa karba sabida kallon aisha.

Sai salma tace oh yayana wannan kawatace aisha mu’azu aliyu babangida nace ok sannunki nabasar kamar bakomai, natashi nashiga dakina ina sake sake tayaya salma tasan aisha inacikin wannan tunanin sai natuna nabata labarin abinda yaparu nace amman mai salma take tunani akan aisha,

Salma ta cewa aisha tazauna a palo ganin inda aisha tasauya sosai nan takara gaba lallai tanason yayanta sosai amman salma taikamar batasan komaiba tace kawata bari nakawomiki drinks kisha natashi naje nakawo mata sai aisha ta gaida mamata, bayan minute kadan sai mamanmu tace zataje takwanta nace to inzata tapi zantasheki kuyi sallama, mamata tashiga don takwanta sainace kawata yau gaki gidanmu nasan kinga abin mamaki koh?

Jin haka aisha tace daman ke kanwar Abdulrazaq ( kudancy ) ne salma tace eh amman ban miki haka da nufin wani abu bane so nake na daidai ta ku, amma da farko naso na ramawa yayana abinda kimaine saina gane kullum kina cikin tunaninshi alamarda nagani agareki shine yasauya kudirina.

Nan fa Aisha tace nakasa fahimtar da yayan ki irin soyayyar dana ke masa dan allah kisa meshi don shine namiji wanda zan iya zama dashi zaman aure nasan kudancy yana sona amman yanzu yatsani kallon fuskata ko jin muryata salma tace aa yayana yana sonki nasan koma sabida baya boye mun sirrinsa, salma tacewa Aisha bari tazo kai tsaye salma tazo daki na tasa meni tace yayana sabida banason naganka cikin damuwa yasa nahada kawance da aisha domin nasanyaka parin ciki.

Nan salma ta bani labarin duk abinda yaparu, bace kanwata kenan gaskiya bansan maizance mikiba amman aisha tacimai zarapi arayuwa agaban abokaina tapadamin magana marasa dadi, salma tace yanzuda koma yazo karshe kaje kasameta a palo mama taje takwanta bakowa a palon, nandanan natashi naje palo dazuwata palon aisha tamike tareda wasu takwayen kwalla takan kyakykyawar puskarta.

MUHADU A PART 6

Ab Kudancy

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »