Aisha Talba (Kashi na 6 Hausa Novel)

0 119

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

AISHA TALBA (Kashi Na Shida)

Nan da nan ta durkusa tana mai bani hakuri akan abinda yafaru abaya nayima ne cikin wasa ban dauka abin zai 6ata maka rai ba kuma nayi dawani nupi bane ko matsayin babana ba.

Dan allah KUDANCY kayapemun nasaka cikin bacin rai karkace bazaka yapemunba sabida hakan zaisanya zuciyata cikin kuna, nikuma ina tsaye kamar bushashshen itace gaba daya tazare lakar jikina nakasa cemata komai, ina tsaye saiga salma tabiyo bayana nan pa tasameni tsaye itakuma Aisha tana kasa hannayen ta bisa kafafuna Salma takama Aisha tace karki damu indai yayanane zai fahim ceki tasa hannu tashare hawayen fuskar Aisha nikam nakasa cewa komai ina tsaye ina kallon Aisha.

Salma tace ke yanzu aunty tace kuma ban kawoki gidanmu dan nasan ya ki damuwa ba nayi hakane domin kufahimci junanku dan allah kirike mun yayana da amana a idanunki naga soyayyar yayana acikinsu kuma soyayya ta gaskiya haka shima alama tanuna yana sonki sosai.

Salma tajuyo tace yayana ga aisha yau tare dakai ina patan komai yahuce kuma kapahimci cewa ba tayima dan cin mutuncibane wasa taima kadauka da zapi, wata ajiyar zuciya nayi nakalli kanwata salma nace gaskiya nayi dacen kanwa babu wanda yakaini dacewa da kanwa mai pahimtar damuwar yayanta irina salma naji dadin ganin aisha kuma nagamsu da maganarta domin babu karya a purucinta, nakira aisha tadago kanta cikin puskar tausayi tace KUDANCY nace zaki iya aurena indai zaki aureni a shirye nake dana mallakeki amatsayin uwar yarana, cikin saurin baki Aisha tace na’amince kudancy.

Salma tace aunty Aisha daman wannan ranar naita jira shiyasa namatsa saikinzo gidanmu tunda nima inazuwa gidanku na wuni sai yaune burina yacika, Aisha tace aibansan cewa kinaso ki gyara rayuwata bace Salma tace to ai nagama nawa aikin yanzu saika kaita gida yayana, nan fa nadauko key din motar mercedes 4mertic na fito nace inkin shirya saimuje nakaiki gida gimbiyata, nan fa ta rungume Salma kanwata tace kinmun abinda bazan manta dake ba kawata Salma tace don yayana nayi badan Keba cikin zolaya Aisha tace eh sai munyi waya.

Har zata fita sai salma tace namanta ban taso Mommy ba ta tafi da sauri dimin fadawa mamanta bakuwa zata tafi ananne take sanarwa da mamanta surukantace zata tafi jin hakan yasa mamata mamaki mutumin da ko mata baya kulawa taya zai samamun suruka.

Sai mamata tafito tace wacece surukar nanpa aisha taji kunya mamata tarupe fuska suyi sallama tasakai tapita tajira kudancy acikin gida nandanan nakaita amota har cikin gida murabu muna shaukin juna nanda nan muyi nisa cikin zaman amana da soyayyar zuciya.

Wannan shine karshen labarin.

Daga naku (Abdulrazaq Ahmad kudancy )
karshen labarin AISHA TALBA kenan. Dafatan zaku kasance damu a sabon labari na gaba.

Ab Kudancy

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »