Kasancewa ciye-ciye da mukeyi a rayuwar mu ta yau da kullum, sautari mukan ci abinci da kayan kwalama iri-iri fiye da sauran halittun dake rayuwa a ban kasa Read More...
Sassaƙe na nufin yin amfani da fatanya ko magirbi ko dai wani abin wajen ciro ɓawo daga jikin wata bishiya domin a sarrafa ta a yi magani misalan kaɗan daga cikinsu sun haɗa da: Read More...
Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana. Read More...
Lokuta da yawa fata kan kode ne saboda shiga cikin rana ko kuma amfani da wasu mayuka wanda fatar ka bata karbesu ba, wasu lokutan ma harda wasu abinci da mukanci na yau da!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha'ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...