Mai fama da matsalar karancin Jini zai tsinko ganyen ne kamar guda 10 zuwa 15, sai ya tsaftace shi ko ya markade a blender ko ya mistsikeshi yadda dai za a samu ruwa daga jikin ganyen,!-->… Read More...
Kubewa tana karawa mata ni'ima, ko da ace kuwa mace ta bushe to idan har ta dage da amfani da ita tana samun mafita ta ban mamaki da yardar Allah.
Kubewa tana daga cikin abincin!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Mai fama da Infection din mara ko ciwon mara ko matsalar mafitsara to tayi ko yayi amfani da wannan ganyen na LANSIR.
A samu ganyen lansir kamar da dan yawa, sai a sanya masa!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Duk da yake akwai wasu lalurorin da suke haddasa wasu daga cikin matsalolin mahaifar mace, amma a mafiya yawan lokuta jinnul Aashiq suna sanyawa mace irin su, musamman ma idan!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Malamar na gama lissafo abubuwan nan sai kowa a wurin yayi kabbara tare da Addu'ar Allah yasaka da alkhairi.
Ummu Labeeba ta waigo wajan da su Labeeba ke zaune tana cewa Labeeba: Ince… Read More...
Ga masu fama da matsalar mura ko sarkewar makoshi ko toshewar makoshi ko dai wata lalura a makoshin ko murya ta kasa fita yadda ake bukata sakamakon mura ko tari ko dai wata cutar!-->!-->!-->… Read More...
Ruman yana cikin tsirrai masu matukar amfani a duniya wadanda masana sukay bincike a kansa.
Tun shekaru dubunnai da suka wuce ake amfani da Ruman a matsayin Magani a kasashen!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Inibi wani dan itace ne mai matuƙar daɗin gaske mafi akasari Inibi yafi fitowa a ƙasashe kamar su Saudi Arabia da kuma wani ɓangare na Afirka kamar su Nijar.
Sautari mukan ci Inibi!-->!-->!-->… Read More...
Idan ba ka da garin CITTA a ajiye a gidanka to ya kamata ka siyo cittar sai ka nika ta ta niku tayi laushi sosai sai ka ajiye, domin tana da amfani da dama game da lafiyar mu kamar!-->!-->!-->… Read More...