Browsing Category

Bani Da Lafiya

Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.

Bani Da Lafiya Kashi Na Daya

الحمد لله بسم الله والصلاة والسلام على رسول الله وعلى آله وصحبه أجمعين والتابعين لهم بإحسان إلى يوم الدين. Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA
Read More...
Translate »