Browsing Category
Bani Da Lafiya
Wannan rubutu kamar yadda aka fara ganin takensa da suna : BA NI DA LAFIYA, wani sako ne da kuma fadakarwa ga marasa lafiya da masu bayar da magani cikin wani salo na labari da ke kunshe da fadakarwa, ilmantarwa da kuma wa’azantarwa cikin nishadi a bisa tsarin da shari’ah take maraba da shi.
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Hudu (24)
"Matukar mutum ya nemi shawarar bayin ALLAH nagari kuma masana abinda zaiyi istiharar akai, sannan yayi Istiharar irin wacce Annabi Sallallahu alaihi Wasallama ya koyar kuma ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Uku (23)
Sai lamarin Ramlah ya kara burge Labeeba saboda yadda take yin tambayoyin da za su yaye mata duhun da take ciki game da Istihara.
Sai Bareerah ta amsawa Ramlah tana mai cewa: Ai!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Biyu (22)
Farin ciki ya lullube zuciyar Ramlat sai cewa tayi: wai kina nufin iya Addu'ar Istiharar kenan wannan kuma iya yadda akeyinta kenan ba karin wani abu daga baya?
Bareerah: Allah!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Daya (21)
"Ya zama lallai kowa ya tabbata ya koyi kuma ya koyar da iyalansa Sallah da Addu'ar istikhara yadda Annabi yakoyar da Sahabbai ita, domin gujema shirme da shiriritar bokoye da yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin (20)
"Yanzu da yawa daga cikin mutane basu san menene Istihara irin wacce Addini ya koyar ba, sai dai kaga suna zuwa wajan wasu mutane ko wasu malamai wai ayi musu Istihara a duba musu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Tara (19)
Huda : Ai ke dai kawai ayi sha'ani… Domin akwai wadanda za kiga suna kwashe duk matsalolin dake tsakaninsu da mazajensu wanda yake sirri ne daga shi sai ita waɗanda ko iyayensu ma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Takwas (18)
"Musulunci Addini ne wayayye kuma masu bin tsarinsa har kullum su ne kaɗai wayayyu, boye sirri wata babbar dabara ce wacce Addinin Islama ya tarbiyyantar damu akai domin amfanin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Bakwai (17)
Bayan Abu Labeeba ya kammala bayaninsa ne sai yace da Ummu Labeeba:
To ni dai zan tafi masallaci kinji an kira sallah. Amma don Allah idan Labeeba ta tashi a tabbatar ta yi!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Shida (16)
Abu Ruwaihah yadafa kafadar Abu Labeeba cikin murmushi sai yake ce masa: Wato, shi dai Alqur'ani gaba dayansa waraka ne daga dukkanin wani ciwo ko cuta da izinin Allah, amma kuma!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bani Da Lafiya Kashi Na Sha Biyar (15).
Abu Ruwaihah yasamu wuri ya zauna sai yake cewa: Wato Abu Labeeba yarinyar nan ta ka tana fama ne da Kambun baka kuma da alamu ma akwai sihiri a jikin ta.
Abu Labeeba yace:!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...