Hulba ta kasance daya daga cikin dadaddun magungunan da suka shahara a duniya sama da daruruwan shekaru, Yanzu bincike ya kara tabbatar da cewa yin amfani da 'YA'YAN HULBA yana!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Duk wanda Kaba ta takura masa kuma yana son rabuwa da ita, to ga mafita nan da yardar ALLAH, Zai samo bishiyar Banana/Plantain wacce aka yanketa. Ma'ana asalin jikin bishiyar!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Duk mai fama da wasu matsalolin fata Kamar haka:
1- Kurajen fata.2- Kazuwa3- Kyasfi4- Kurajen fuska5- Matsalar man shafawa ko sabulun wanka.6- Skin infection.
Da sauran wasu!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Daga yanzu mu daina zubar da bawon ABARBA saboda yana da matukar amfani game da lafiyarmu fiye da yadda muke tunani. Ga kadan daga cikin aikinsa nan:
1- Yana daidaita matsalar!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Mai fama da ciwon : Zuciya, hawan jini da kuma cutar Prostate cancer ko Prostate enlergment ( Cuta ce wacce take kama mara ko mafitsarar mutum, tayadda za rika yin fitsari da!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Wurin hammata lalura ce da kan damu mutane dayawa musan man Mata a yanayin zafi saboda rashin samun wadatacciyar iska ko kuma kasancewar aikace aikacen cikin gida. Akwai!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Idan ka samo kwayar tafarnuwa 🧄 kamar guda 10 ka bare bawon, kuma ka samo lemon tsami 🍋 guda 6 ka tsaftace shi kuma ka yayyanka shi, sai ka zuba tafarnuwar da kuma lemon tsamin har!-->!-->!-->… Read More...
Idan mutum yayi amfani da kowanne bangare na wannan hadin, In Sha ALLAHu gashin shi zai kara tsayi, zai cika, zai daina kaikayi, zai rika kyalli kuma yana kara tsayi DA YARDAR!-->!-->!-->… Read More...
Ya zama wajibi ga dukkanin jinsin mace da namiji su rika nuna kulawa matuka wajan daukar matakai da shawarwari domin gujewa kamuwa da kowanne irin nau'i na ciwon Sanyi wanda akafi!-->!-->!-->… Read More...