Duk mai fama da wasu matsalolin fata Kamar haka:
1- Kurajen fata.2- Kazuwa3- Kyasfi4- Kurajen fuska5- Matsalar man shafawa ko sabulun wanka.6- Skin infection.
Da sauran wasu!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Idan har kafarka tana yin kaushi ko tauri ba ta yin laushi/taushi musamman ma a irin wannan yanayi na sanyi da ake ciki, to ga mafita nan da yardar Allah.
Abubuwna da za ka samo!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Wurin hammata lalura ce da kan damu mutane dayawa musan man Mata a yanayin zafi saboda rashin samun wadatacciyar iska ko kuma kasancewar aikace aikacen cikin gida. Akwai!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Ku daina jefar da kwallon dabino idan kun cinye dabinon, saboda yana da matukar amfani sosai a lafiyar mu, ga kadan daga cikin abinda akeyi da shi nan:
Ana yin Coffee da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Idan mutum ya samo ganyen zogale ya zuge shi kuma ya yayyanka cabbage (kabeji ), sai ya wanke su ya tsaftace su da kyau, sai ya rika taunawa yana hadiye ruwan safe kafin yaci!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Idan ka samo kwayar tafarnuwa 🧄 kamar guda 10 ka bare bawon, kuma ka samo lemon tsami 🍋 guda 6 ka tsaftace shi kuma ka yayyanka shi, sai ka zuba tafarnuwar da kuma lemon tsamin har!-->!-->!-->… Read More...
Idan mutum yayi amfani da kowanne bangare na wannan hadin, In Sha ALLAHu gashin shi zai kara tsayi, zai cika, zai daina kaikayi, zai rika kyalli kuma yana kara tsayi DA YARDAR!-->!-->!-->… Read More...
Idan mutum yasha guba (poison) a rashin sani sai ayi gaggawar hada masa wannan hadin na bawon kwakwa 🥥, yadda ake hada shi shi ne kamar haka:
Za a samo bawon kwakwar ne sai a!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Mai fama da matsalar karancin Jini zai tsinko ganyen ne kamar guda 10 zuwa 15, sai ya tsaftace shi ko ya markade a blender ko ya mistsikeshi yadda dai za a samu ruwa daga jikin ganyen,!-->… Read More...