An haifi Hafsa Idris, ranar 14 ga watan Julin shakarar alib 1987 a garin Shagamu dake jihar Ogun a Najeriaya. Iyayen Hafsa Idris "yan asalin Jihar Kano ne dake Najeriya. Read More...
Nafisa Abdurahaman Abdullahi wacce akafi sani da Nafisat Abdullahi wasu kuma su kirata da Nafisat sai wata rana, shaharariyar yan Fim din wasan Hausace Read More...
An haifi Mufida Adnan da akafi sani da Moofy a Shekarar alib 1994, a cikin Birnin Kano. Moofy ta shahara a fanin waka da kuma fassara Film din India zuwa Hausa tare da Kamfanin Fassar… Read More...
HAIHUWAR SA.
An haifi Aminu Ladan Abubukar wanda aka fi sani da (Alan waka), a shekarar alib 1974 a unguwar Yakasai cikin birnin kano.
KARATUN SA.
Aminu Ala ya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Sani Musa Danja ko kuma Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja fitaccen dan wasan Najeriya ne, mawaki kuma daraktan a fagen shirya Fina Finan Hausa.
An!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Rahama ranar 17 ga watan Disamba alib 1993 a garin Kaduna tare da mahaifinta Alh. Ibrahim Sadau, Rahama tauraruwa ce a film din hausa da turanci kuma yar rawa,!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...