Browsing Category
Maganin Hausa
Magungunan Hausa wannan bangare ne da shafin AlummarHausa ta ware don kawo muku igantaccun magunguna ga lafiyar jikinku data iyalan ku, a wannan bangare zaku samu maganin duk wasu cuttutuka da suka shafi ko wanne bangare na jikin dan Adam.
Amfanin Wasu Saiwoyi Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Saiwoyi na nufin wasu jijiyoyi ne ƙananan da manya waɗanda su ke riƙe da bishiya ko tsirrai. A koda yaushe saiwoyi kan kasance ne a ƙarƙashin ƙasa amma a wani lokacin sukan fito waje…
Read More...
Read More...
Amfanin Wasu Sassake Ga Lafiyar Jikin Dan Adam
Sassaƙe na nufin yin amfani da fatanya ko magirbi ko dai wani abin wajen ciro ɓawo daga jikin wata bishiya domin a sarrafa ta a yi magani misalan kaɗan daga cikinsu sun haɗa da:
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Magance Ciwon Hakori.
Idan yazama hakurin ciwo yake ko rawa ko radadi, to sai a samu man kanin fari a dangwalo da auduga a liqa a wajen zuwa minti sha biyar sai a cire, ayi haka sau biyu a rana.
Read More...
Read More...
Hanyoyin Kariya Da Magance Kodewar Fata.
Lokuta da yawa fata kan kode ne saboda shiga cikin rana ko kuma amfani da wasu mayuka wanda fatar ka bata karbesu ba, wasu lokutan ma harda wasu abinci da mukanci na yau da!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN WASU TSIRRAI GUDA GOMA SHA BIYU
1 - doddoya (Scent Leaf): Wannan ganye da aka fi sa wa ko a miya ko a dafa-duka domin karin kamshin abinci, yana da matukar amfani ga lafiya. Binciken masana kayan abinci da na ganyaye!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Za’a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro.
Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha'ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
YAWAN FITAR RUWA MAI KAIKAYI DAGA FARJI
HANYOYIN MAGANIN INFECTION
A gwada daya daga cikin wadannan:-1)A samu Saiwar Garafuni da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan huce sai mace ta dinga kama ruwa da!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
AMFANIN DA SHAN RAKE KEYIWA MACE MAI CIKI
Duk inda ka hadu da gungun mutane suna zaune ana ta yada zantuka ba birki, sannan baki kuma na ta motsawa, to ina tabbatar maka cewa ana shan rake a wannan wuri.Ko da yake sau da yawa,!-->…
Read More...
Read More...
Mata: Yadda Zaki Karawa Kanki Ni’ima Mai Dorewa.
Ni'ima abace wacce kowacce mace na alfahari da jin dadin ganin tana da ita, haka zalika Ni'ima kansa mace rashin shan wahala yayin saduwa haka zalika ko mai gidanki bazaju!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yadda Zaa Mangance Ciwon Koda
Ciwon koda wata cuta ce da kanzowa dan adam bisa wasu dalilai. Kamar su
Shan Maganin bature batare da wani dalili ba.
Shan magungunan hausa ba bisa ka ida ba.
Ga!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...