Yadda Za’a Magance Ciwon Basir Mai Tsiro.

2 22,136

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan sha’ani sauda dama mutane kansha wahala sosai a kansa wansu kance ma ciwon baya warkewa kuma wannan batu ba haka yakeba, domin babu wata cuta daba maganinta saidai wani lokaci kafin sanin maganin za’asha wahala.

Wannan darasi zai koya maka yadda zaka rabu da wannan cuta ta basir insha Allahu.

Abin Bukata

  • Man Tafarnuwa.
  • Man Habbatus Sauda.
  • Man Zaituna.
  • Auduga.

Yadda Za’a Sarrafa Maganin

Zaka hade wannan abubuwa uku wato Man Do afarnuwa, Man Habbatus Sauda, Man Zaitun da muka lissafa baki daya saika gauraye sosai a cikin kwalba kokuma wani abu mai tsafata.

Zaka dauki audigarka daka tanada duk lokacin da zaka kwanta saika dangwali wannan magani daka hada da wannan auduga saika sainya shi a dubararka ma’ana zakayi Matsi dashi.

Zakayi haka har na tsawon sati guda insha Allahu zaku samu lafiya cikin yardar Allah.

Abin Lura:


Yayin yin wannan matsi akwai zafi sai an daure, amma in Allah yarda zaa samu lafiya.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

  1. Abdulmalik ahmad says

    ALLAH YA TAI MAKEMU WADDA WATA CUTAR KO KUMA CHIWO KE DA MUNSA ALLAH YA KAWO MASA SAUKI.

    1. Mujahidaliyu says

      Aslm ya gd ya kasuwa wlh malam basir ne dani mai sturo kuma ya fashe ya koma amma kuma wajan yana tara ruwa sosai naje wajan wani bawan Allah yace nasamu ganyan dalbejiya atafasashi da gishiri sai na samu baho na ringa shiga ciki kamar na stawan kwona 3 sannan idan na fito saina samu man dalbejiya din saina shafa akan wajan toh cikin ikon Allah nayi amma gsky babu wani canji koh kadan shine nace bari ba fadawa malam koh akwai wani taimako daza’a iya bani nagode Allah yakara basira

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »