Musa Ahmad wanda aka fi sani da Mai Sanaa fitaccen dan wasan barkwanci ne, Jarumi, Darakta kuma Furodusa a Masana’antar shirya Fina-finan Kannywood, Read More...
Sani Ibrahim da akafi sani da Dan Gwari shahararren ɗan wasan kwaikwayon Hausa ne wanda ya shahara wajen yin Muryar Gwarawa.
An haifeshi a Sabon Garin Kaduna yayi karatun sa na!-->!-->!-->… Read More...
Sadiq Sani Sadiq da akafi sani da Gambo Uban Tani an an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu shekarar alif 1981 a garin Jos dake Najeriya, ɗan wasan fim ne na Hausa da Turanci. A!-->… Read More...
Nuhu Abdullahi Balarabe da akafi kira da Nuhu Abdullahi na daya daga cikin Jaruman Kamfanin Shirya Fina-finan Hausa dake Kano, dakum kamfanin shirya fina-finan turanci dake kudu. Read More...
HAIHUWAR SA.
An haifi Aminu Ladan Abubukar wanda aka fi sani da (Alan waka), a shekarar alib 1974 a unguwar Yakasai cikin birnin kano.
KARATUN SA.
Aminu Ala ya!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Sani Musa Danja ko kuma Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja fitaccen dan wasan Najeriya ne, mawaki kuma daraktan a fagen shirya Fina Finan Hausa.
An!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...