Ga masu bakin yan yatsu da kuma bakin gwaiwar Hannu musanman masu shafa mayukan hasken fata, wasu zakiga wadanan wurare yayi duhu sannan ragowar jikin nasu yayi haske, Read More...
Tunbi dai yakan zowa mutum ta hanyoyi da yawa wanda kuma mafiya yawan mata basu fiya son su gansu da tunbi ba kai harma mazan basa bukatar sa. Read More...
An haifi Mufida Adnan da akafi sani da Moofy a Shekarar alib 1994, a cikin Birnin Kano. Moofy ta shahara a fanin waka da kuma fassara Film din India zuwa Hausa tare da Kamfanin Fassar… Read More...
Mazauna Kano Na Farko A karshen karni na Tara 9th century na masihiyya wadan su, wadanda babu hakikar daga ina suka fito sosai, amma dai wajen Arewa suke ,suka zo suka zauna akan… Read More...
Tun a tarihin Shehu Ahmad Tijjani R.A. Shi mutumin Marocco ne, kuma wannan Dariƙa can ne masomintam bayan (Wafatin) Shehu Ahmad Tijjani R.A. Tijjaniyya ta cigaba da yaduwa a hannunsa… Read More...
An haifi Sheik Muhammad Kabiru Haruna Gombe, a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.Sheik yayi makarantar firamare a garin Gombe, a wata islamiyya ta Izala anan… Read More...
An haifi Dakta Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a garin Pantami dake Gombe a Najeriya. Yayi karatunsa na primary da secondary duk a Gombe. Read More...
Idan Ana son a nakalci tarihin kano sosai,dole sai an tabo tarhin kasar Hausa.shi kuma tarihin kasar hausa sai an leka cikin tarhin kasar sudan. Ba kuma zaka samu tarihin kasar sudan ba… Read More...
ALAKAR MASARAUTAR KANO DA TIJJANIYA
A lokacin Sarkin Kano Abbas ne wasu malamai na darikar Tijjaniya suka je Kano, kuma sun taimaka wa sarkin sosai da addu'o'i ta yadda zai ci!-->!-->!-->… Read More...