An haifi Hafsa Idris, ranar 14 ga watan Julin shakarar alib 1987 a garin Shagamu dake jihar Ogun a Najeriaya. Iyayen Hafsa Idris "yan asalin Jihar Kano ne dake Najeriya. Read More...
Lawan Yahaya Ahmad na daya daga cikin Jaruman Masana'antar shirya Fina-finan Hausa dake Kano, kuma yasamu shiga masana'antar ne da taimakon Jarumi Ali Nuhu. Read More...
An haifi Shehu Abdulkadir Zaria a garin Agaie dake jihar Neja a shekarar 1909, shekaru dari da sha daya (111), ya taso a gidan karatu domin mahaifinsa malami ne mai karantarwa a allo da… Read More...