Littafi Ne na wata yarinya bakauyiya, wacce Allah ya nufeta da matukar tsoron Soja.
Akarshe cikin ikon Allah Sai ta auri Soja Kuma, Amma kasancewar su biyu sojan ya aura Sai daya abokiyar zaman nata tayita Bata wahala matuka sojan bai Sani ba.
Yarwa tayani dauko littafin Don musha karatunmu cikin Nutsuwa. DANA LINK DAKE KASA
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
Ga mai bukatar a Kir-kirar mata Littafi application na Android Sai tayi mana magana muna yinsa a kudi kalilan
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

I am extremely impressed together with your writing talents as well as with the layout to your weblog. Is that this a paid subject or did you customize it your self? Anyway keep up the excellent high quality writing, it is uncommon to see a nice weblog like this one these days.