Musa Ahmad wanda aka fi sani da Mai Sanaa fitaccen dan wasan barkwanci ne, Jarumi, Darakta kuma Furodusa a Masana’antar shirya Fina-finan Kannywood, Read More...
Sani Ibrahim da akafi sani da Dan Gwari shahararren ɗan wasan kwaikwayon Hausa ne wanda ya shahara wajen yin Muryar Gwarawa.
An haifeshi a Sabon Garin Kaduna yayi karatun sa na!-->!-->!-->… Read More...
Tamim Yahuza Shaban wanda aka fi sani da TY Shaban ko Shaba, mawaƙi ne a Najeriya, kuma ɗan wasan kwaikwayo, ɗan rawa, Mai gabatar da shirin TV kuma mai shirya fim a!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Sani Musa Danja ko kuma Sani Musa Abdullahi, wanda aka fi sani da Sani Danja fitaccen dan wasan Najeriya ne, mawaki kuma daraktan a fagen shirya Fina Finan Hausa.
An!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi Rahama ranar 17 ga watan Disamba alib 1993 a garin Kaduna tare da mahaifinta Alh. Ibrahim Sadau, Rahama tauraruwa ce a film din hausa da turanci kuma yar rawa,!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haifi marigayi Rabilu Musa Ibro a shekarar 1971. Ya yi karatun Firamare dinsa a Danlasan da ke cikin karamar hukumar Warawa. Sannan kuma ya yi Sakandare a Kwalejin!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
An haife Ali Nuhu Mohammed a 15 ga watan Maris 1974 ɗan wasan fim ɗin Najeriya ne, mai gabatarwa, darekta, ɗan rawa kuma marubucin fina finai. a cikin finafinan Hausa da turanci kuma!-->… Read More...