Bani Da Lafiya Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Biyu (32) Abu Nuaym Jul 28, 2022 0 Ummu Labeeba tace : Eh wallahi itama kinga matsalar rashin haihuwa ne ke damunta wallahi tsawon shekaru amma shiru ba labari. Read More...
Bani Da Lafiya Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin Da Daya (31) Abu Nuaym Jul 26, 2022 0 Ummu Arqam : Masha Allah, lallaikam al'amari ya yi kyau sosai, kinga Sarautar Allah ko ! Ummu Labeeba: Ai gsky kam alhamdulillah, domin da ya sanar da Abu Ruwaihah halin da ake!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...
Bani Da Lafiya Bani Da Lafiya Kashi Na Talatin (30) Abu Nuaym Jul 24, 2022 0 Ummu Arqam jikinta yayi sanyi sai cewa tayi: Hasbiyallahu wa ni'imal wakeelu ! Amma wadan nan shedanun gaskiya suna zaluntar mutane wallahi, yanzu har mahaifar mutane ma suke kamawa tab… Read More...