DALILAI 44 NA SAKE ZABAR BUHARI DAGA MUN AMINCE

0 29,138

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

HAKKIN MALLAKA ©2019 NA KUNGIYAR MUN AMINCE (WEBELIEVE)
Ba a Yarda wani Ya yi amfani da wani bangare na wannan littafin ba, ba tare da Izinin m awallafa ba face za ayi amfani ne. www. Webelieve.Community.com
SADAUKARWA
Wanna littafin Sadaukarwa ne ga miliyoyin yan nigeriya da suka yarda cewar gwannatin shugaba buhari mai tasiri ce wajen ciyar da kasar nan gaba.
Sadaukar wa ce ga wadanda suka amince.
MUN AMINCE
ME YASA MUKA AMINCE ?
Yanzu shekarar zaben 2019 ce, a shekarar da yan nijeriya zasu zabi wanda zai mulke su na tsawon shekara hudu a Irin wannan lokacin ne ya kamatta kuma mu waiwayi baya dan fahimtar daga Ina muka fito mu kuma duba a ina muke yanzu, kuma mu dubi Ina muke tunkara. Mu kuma san me Muke so.
Tafiya mai kyau itace wacce  acikinta akwai nasara da kuma gyaran kura kurai ta yanda acikinta zamu gujewa fadawa cikin kura kuran  wadanda suka gabace mu.
Kafin zuwan wannan gwamnatin ta buhari nijeriya tana fuskantar kalubale da yawa na rashin tabbas, yan taadda sun zamo acikin mu bisa tilas, kullum tsoro ne a zukatanmu kayayyakin more rayuwa ba’a maganarsu, a lokacin yankin arewa maso yammacin kasa baya shiguwa, kuma wasu sassan kasar nan suka zama mazaunin yan gudun hijira, cin hanci da rashawa ya yi mana katutu, ga matsalar karanci ayyukan yi jin dadin rayuwa yayi karanci hadin kan mutanen kasa ya zama abu mai wahala,.
A yanza haka da iskar canji ta kada kuma mu ka bita, yanza muna murmure wa  daga matsalolin mu na baya, shugaban kasa Muhammad buhari ya bamu karfin gwaiwa ya fitar damu daga rana zuwa inuwa, acikin shekaru uku da rabi kacal buhari ya canja mana rayuwa, ya sa’mun san darajarmu  ya farfado da ita, a yanza mun samu tsaro fiye da a baya.
A cikin shekaru hudu na gwamnatin buhari a yanzu rayuwar mu ta canja daga wahala zuwa jin dadi kuma muna more wa romon dimokradiyya.
Yanzu nijeriya mun samu makoma mai kyan a mulkin buhari na shekaru uku da rabi kacal, shiyasa muke fatan mu sake baiwa buhari wata dama yayi wasu shekaru hudun dan cigaban aiyukan a kasar nan, mu zabe shi karo na biyu ya zamanto yayi mulkin kasar mu 4+4 ne shekara 8 kenan, dan cigaba aiyukan alkairin daya faro adan haka ne ma muke fatan bayyana mukuwasu  dalilai guda 44, daya sanya yake da kyawun gaske mu sake zabar shugaba buhari a zagaye na biyu a matsayin shugaban kasar mute  nijeriya.
ABAYOMI BANKOLE
Shugaba kungiyar
Mun amince ta
WeBelieve.     
DALILI NA UKU (3)
 BUNKASA ASUSUN AJJINYAR NIJERIYA NA KASASHEN WAJE
Dage zwwan buhari mulki y adage har sai de ya farfado de asusun  ajiyar nejiria na kasashen waje daga dala biliyan 29:13 zuwa 47.5 duk kuwa daga Irin kalaubalen da  ake fuskanta a fara chin dayan mai
DALILI NA HUDU (4)
SHUGABA KASA BUHARI YA NUNA KWAZONSA DAN KIBAN TA HANYOYI HARAJ
Ta hanyar wayar da akn yan nijeriya dangane da haraji gwamnati shugaba buhari tayi nasarar bun kasa harajin kasar nan daga naira minya in a 2015 guwa naira miliyan 19.3 a 2018
DALILI NA BIYAR (5)
YA NUWA DAMUWARSHI AKAN JINDADIN MAAIKAN JIHOHIN KASA
A sakamakon matsin tattalin arziki de wasum jahohin kasar nan suke shiga daya sanya basa iya biyan albashi be watannim da dama ga ma’aikatansu, shigaba buhari ya baiwa jihohi 27 Kudinnde (bilout) suka kai ka wajen biyan maaikatan hakkokinsa, sama da naira tiliyan lia gwamnatinshi ta baiwa jihohi dan kyantata maaikantan jihohiu kasar nan.
DALILI NA SHIDA (6)
 KOKA RINSHI NA KKAWO KARSHEN CIN HANCI DA RASHAWA A KASA
Babu whala wajen gano cewar shugaba kasa muhd buhari yena kokari wajen yakar cinn wanci da rashawa domin yana ta hadin gwaiwa da kasashen wajen domin tai maka mesa wajen dawo da kude den da wasu yan nijeriyar suke sace suke kai kasashen waje suke boye.
Kokarinshi na yaki da cin hanci da rashaiwa ba har ma da shauran kasashen duniya, de dayawansu suke taima  kewa wajen dewo da kudeden nijeriya da ake sace gida.
DALILI NA BAKWAI (7)
KOKARINSHI NA TABBATAR DA ANYI WA YAN KASA LANBAR IANIANCEWA TA BANKI (BVN)
Shigaban kasa Buhari day a bade umarnin kowane dan kasa  a yi mesa lamber tantancewa ta banki  (BVN) yin hakan  ya kewo karshen samuwar ma’ai kedan bogi da kuma gwamnati asusun ajjiyar banki sama da daya.
DALILI NA  TAKWAS(8)
KOKARISHIN NA KAWO KARSHEN LAYUKA A GIDAJEN MAI.
DALILI NA TARA (9)
KOKARINSHI NA KAWO KARSHEN WAADIN BADA BISA CIKIN AWANNI 48.
DALILI NA GOMA(10)
KOKARINSHI NA SAMAR DA KUDADEN KAMMALA AIKIN MAMBILA  BAYAN SHEKARA 45, SABON BABBAN DANDALIN SAMAR DA WUTA  LANTARKI NA AFRIKA
DALILI NA GOMA SHA DAYA (11)
YA  NUNA HALI NA GARI AKAN LAMARIN SABUNTA FANSHO
DALILI NA GOMA SHA BIYU (12)
HIKIMAR SA TA SAMAR DA TSARIN ILIMI MAI TSAFTA WATO (ENERGIZING EDUCATION PROGRAMME) MAI MANUFAR SAMAR DA WUTA LANTARKI  INGANTACCIYA GA JAMI’DIN GAMNATIN TARAYYA  NA KASAR NAN DA KUMA  ASIBITOCIN KOYARWA  NA GWANNATIN TARAYYA
DALILI NA GOMA SHA UKU (13)
KOKARINSHI NA TABBATAR DA JAMIOIN KOYARWA AKA HARKOKIN IYO/NINKAYA.
DALILI NA GOMA SHA HUDU (14)
SANYA HANNUNSHI AKAN DOKAR BADA BASHI
DALILI NA GOMA SHA BIYAR (15)
KYAKKYAWAR MANUFARSHI AKAN  ILIMI  DA BADA KULAWA GA ILIMIN  DALIBAN FIRAMARE.
DALILI NA GOMA SHA SHIDA (16)
SAMAR DA WASU TSARE TSARE DAKE TAIMAKAWA WAJEN RAGE WAHALAR KARBAR BASHI.
DALILI NA  GOMA SHA BAKWAI (17)
NUNA DARMUWARSHI AKAN GAJIYAYYU
DALILI NA GOMA SHA IAKWA (18)
KOKARINSHI NA SAMAR DA ASUSUN AJIYA BAI DAYA NA TREASURY SINGULAR ACCOUNT
(TSA).
DALILI NA GOMA SHA TARA (19)
KWAZONSHI NA GAWIN AN WANKE GARIN OGONI DAGA DAKWOLON MAI
DALILI NA ASHIRIN (20)
SAMAR DA KANANUN MATATUN MAI A NIGER DELTA (MODULAR REFINARIES)
DALILI NA ASHIRIN DA DAYA (21)
DAMUWAR SHI KAN KULAWA DA LAFIYAR JARIRAI DA KANANUN YARA
DALILI NA ASHIRIN DA BIYU (22)
KOKARINSHI NA FARFADO DA DARAJAR ROGO A KASA
DALILI NA ASHIRIN DA UKU (23)
KOKARINSHI NA DAWO DA WASU DAGA YAN MATAN MAKARANTAR CHIBOK DA
DALILI NA ASHIRIN DA HUDU (24)
SHI SHUGABA NE MAI SADAUKARWA DA SANIN YA KAMATA
DALILI NA ASHIRIN DA BIYAR(25)
CIGABA DA SAMAR DA KAYAN MORE RAYUWA A YANKIN KUDU MASO GABASHIN KASA
DALILI DA ASHIRIN DA SHIDA (26)
SABUNTA TSARIN BADA RIJISTA GA KAMFANONI DA KUNGIYOYI WANDA HAKAN  YA SAUKAKA YIN RIJISTA
DALILI NA ASHIRIN DA BAKWAI (27)
KYAWUN HALINSA ABUN KOYI
DALILI NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)
KYAKKYAWAR MANUFAR TA BAIWA MATASA DAMA A DAMA DASU A HARKOKIN SIYASAR KASAR NAN
DALILI NA ASHIRIN DA TARA (29)
AMINCE WA TARE DA NUNA DAMU WARSHI AKAN KARIN ALBASHIN YAN SANDA DA JIN DADINSU.
DALILI NA TALATIN (30)
DAMUWARSHI DA KAMMALA AYYU KAN DA YA GADA MAIMAKON FARO WASU SABBI
DALILI NA TALATIN DA DAYA (31)
      DAMUWARSHE TA DAWO DA SIFIRIA TIRA GEN KASA A RASAR NAN
DALILI NA TALATIN DA BIYU (32)
 RATTABA HANNU AKAN DOKAN NUNA KADARA KAFIN KARBAR BASHIN BANKI.
DALILI NA TALATIN DA UKU (33)
KOKARINSHI NA SAMAR DA TAKIN ZAMAN
DALILI NA TALATIN DA HUDU (34)
FATANSHI NA GANIN CEEAR GIDAJE DA MASU KASUWANSUNA SAMUR WABACCIYAR WUTA AKASARNAN .
DALILI NA TALATIN DA BIYAR (35)
KUDURIWSA NA DAIDAITA HANKAR NOMA A KASA
DALILI NA TALATIN DA SHIDA (36)
KOKARWSHI NA RAGE LAIDIN RAJISTAR  LAN KASUWA.
DALILI NA TALATIN DA BAUWAI(37)
KOKARINSHI NA SAMAR DA AIYUKAN YI A KASA.
DALILI NA TALATIN DA TAKWAS(38)
YA RATTABA HANNU AKAN DOKAR SAMAR DA MUHNLLIN KASUWANAI MAI KYNU TARE SAMUWA DAGA HUKUMON MIN GWAMNATI.
DALILI NA TALATIN DA TARA (39)
KOKARINSHI NA BUNKASA YAN SAWDA DA KAYAN AIKI NA ZAMANIDA KUMA WADATA SU DON TSARON KASA.
DALILI NA AR BA’IN (40)
KOKARINSHI NA KAKKABE BOKO HARAM A NIJERIYA.
DALILI NA ARBA’IN DA DAYA (41)
HADIN GWAIWARSHI DA JAMAI’AN TSARO MAI MA’ANA
DALILI NA ARBA’IN DA BIYU (42)
KOKARINSH NA RAGE MATSI GA KUDADEN AJJIYAR MU KASASHEN WAJE DA DALA.
DALILI NA ARBA’IN DA UKU (43)
KOKARIN NA SAKAWA IYAYEN KASA NA GARI DA SUKA YIWA KASAR NAN HIDIMA.
DALILI NA ARBA’IN DA HUDU(44)
KWAZONSHI DA SA KAI WAJEN GANIN AN SAMU KAYAKKYAWAR GWAMNATI MAI DAUKE DA CIGABA YASA YA SANYA SHI ZUBA KUDI A BANGAREN ILIMIN NAURA MAI KWAKWALWA DAN BAIWA YAN KASA ILIMI AKAMA.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Translate »