Daga cikin mutanen da aka fara koyarwa a irin wadannan makarantu akwai Abdulkadir dan Sarkin Kano Abbas duk da yake kuwa ya girma har ma yana rike da wata sarauta ta hakimi. Amma!-->!-->!-->… Read More...
Malam Muhammadu Abbas shi ne dan Sarki Abdullahi Maje Karofi dan Sarki Malam Ibrahim Dabo. Malam Abbas mutum ne mai rangwame, mai adalci kuma masoyin jama'a.
A Ranar 2 ga!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->… Read More...